豪萨语吧 关注:80贴子:187
  • 0回复贴,共1

SUNAYEN HAUSAWA DA MA’ANONINSU

只看楼主收藏回复

TANKO:Yaron da aka haifa bayan an haifi mata biyu ko fiye.
有了两个及以上女孩后又生的男孩名字(相对应名字Kande)同义词Gako;Gudaji;Iguda;Mato;Na-mata;Yiguda近义词Mati
KANDE:Yarinyar da aka haifa bayan an haifi maza biyu ko fiye.
有了两个及以上男孩后又生的女孩所起的名字(相对应名字Tanko ) 同义词Barauka;Dela;Delu;Dudu;Duduwa;Kandala;Kando;ma}asau
KILISHI:Yarinyar da aka haifa kuma a daidai wanna lokacin babanta ya samu arziki kosarauta.
当女孩出生时其父亲获得财富或王位所起的名字
BARAU:Yaron da aka haifa ya rayu, amma an haifa wasu kafin shi ba su rayu ba.
一个母亲的许多孩子婴儿期夭折后出生的男婴所起的名字同义词gatarin }asa
SAMBO:Yaron da aka haifa bayan maza da yawa kuma ya Zama Dan autan maza.
第二个儿子所起的名字同义词Tabari;;给叫Muhammadu人的名字
TALLE:Yaron/yarinya da mahaifiya ta rasu tana gama haihuwarsa/ta.
给孤儿或者刚出生母亲就死了的孩子起的名字同义词Tallafi
AUDI:Yaron/yarinyar da mahaifi ya rasu kafin a haife shi ko ta.
给遗腹子起的名字同义词Abaici;Baici;Baito;Maida;Mayau
MIJIN-YAWA:Yaron da aka haifa dukkanin kakannin sa suna raye.
给出生时祖父母和外祖父母都不在的男孩所起的名字
DIKKO:Yaron da aka fara haifa (Dan fari).
(富拉尼语)长子的名字(第二个儿子Sambo第三个儿子Yaro第四个儿子Dabo)
SHEKARAU:Yaron da ya shekara a ciki
怀孕超过1年出生的婴儿起的名字阴性Shekara 近义词|oyi
MAIWADA:Yaron da aka haifa iyayensa suna cikin wadata.
给出生时父母富足的男孩所起的名字
GAMBO:Yaron/yarinyar da aka haifa bayan tagwaye.
在双胞胎后出生的孩子的名字同义词Gado;Gambaje;Leko
CINDO:Yaron/yarinyar da aka haifa da yatsu shida.
给出生时六指的婴儿所起的名字
MARKA:Yarinyar da aka haifa lokacin marka-marka.
雨季后半段出生的女孩的名字
ALHAJI:Yaron da aka haifa lokacin aikin haji.
给朝圣时出生或者朝圣起始日/返回日出生的孩子的名字(在babbar salla出生的孩子 网络字典释义)
AZUMI; Yaron/yarinyar da aka haifa lokacin azumi.
给把斋时出生的婴儿所起的名字
SARKI:Yaron da aka sa wa sunan sarkin garinsu.


IP属地:北京1楼2022-05-05 16:48回复